Steps
- 1
A gyara ridi a soya, a gyara gyada a soya itama sai a dake gyadar Ana iya amfani da markadadiya, a narka sugar a sa tsamiya kadan ko lemon tsami a ciki
- 2
A hada flour da kwai da butter a kwaba Mai tauri kwabin sai a murza yayi falan falan
- 3
A hada gyada da ridi guri daya a juya sosai sai a zuba sugan da aka narka a juya sosai Amma ba da yawa ake zubawa ba
- 4
Sai a dauko flour din da aka muza a zuba wannan ridin da gyadar a ciki sai a gasa for 10- 15 mins idan ya gasu sai a fito dashi a tsoma a cikin sugar a cire
Similar Recipes
More Recipes
-

Sangita Vyas
-

Barnali Debdas
-

Kulsoom Bukhari
-

Banana Matcha Cheesecake- no bake and Vegan
Madhumita Bishnu
-

Kumkum Chatterjee
-

Vermicelli kheer(Shevaya kheer)
Hema Wane
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Rajasthani thali ---daal bati churmo.....❤️
Nikita Dakaliya
-

Jhansi
-

Ricardo
-

StephieCanCook
-

Cheesy Garlicky Potatoes Au Gratin, my way
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Dan Flynn
-

Niki Freeman
-

Chicken Pot Pie (for Two Pies)
Natalie Truscello
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Chicken liver and heart with rosemary
Raduma Jamse (0716271944)
-

sonia -

Rekha Unni
-

Indomie with boiled coloured egg
Chef Leemah 🍴
-

Rice flour Upma with nuts and sauce
Shruti Raman( legendet100)
-

KAITA'S KITCHEN
-

Anjali Suresh
-

Vandana Dyavarashetty
-

Cheesy spinach gatte in missi cups
Rimjhim Agarwal



Comments (3)