My simple and fantastic dambun couscous

Steps
- 1
Dafarko zaki zuba couscous dinki a roba ko wani mazubi haka ki zuba ruwa a ciki sosai sai ki jujjuya immediately sai kuma ki zubar da ruwan saboda ba'aso yasha ruwan/ko ya jike a cikin ruwan,kuma ana wankewane just once.
- 2
Sai ki zuba couscous din a madambacci Wanda kikasa buhu a ciki ko wani yadi mai tsafta wankakke,ki dan bar rami a tsakiyar couscous din sai ki zuba wankakken zogalenki aciki kirufe da buhun sai kisa fefe ko kawai ki rufe da murfin tukunyar.
- 3
Mintuna kadan saiki duba idan komai yayi saiki sauke kiyi serving.
- 4
Sai ki juba ruwa a cikin tukunya amman kar ruwan ya tabo madubbaccin kisa madumbaccin a cikin tukunyar.
- 5
Idan ya fara dahuwa musamman zogalen saiki kisa man gyadan da dakakkiyar gyadarki (ba dakawa za'ayi sosai ba Dankadan) saiki jujjuya kisa spices dinki da seasoning dinki.ki juya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Amazing Foodies
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

Boca de Fogo
-

Jarrod Milstead
-

Tara S.
-

Trisha Noble
-

Asthmeen
-

shafaSa'aadarh
-

Easy eggless and butter free chocolate cake
Amelia Brown -

hidaya -

@Rahma Barde
-

santoshbangar
-

Tara S.
-

Husseina Nazir
-

yasmeen
-

Husseina Nazir







Comments