Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. alayyahu
  2. albasa
  3. man ja
  4. kifi
  5. maggi
  6. kan kamshi
  7. shinkafa
  8. mankuli,kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu shinkafar ki,ki,wanke ki zuba,aruwa ki saka gishiri ki dora ahuta intayi rabun dahuwa saiki tace ki wanke,sitatinta, saki mayar,da ita tukunya ki,zuba,ruwa kadan kirufe,da buhu ko,laida saboda kar,ta chabe ko taki laushi.

  2. 2

    Da farko zaki jajjaga attaruhu saki zuba man ja atukunya kisaka attaruhun sauki saka man kuli kadan saboda maiko in ya dan soyu sama sama sai ki tsaida ruwa kadan ki rufe ta inta tafar,fasa saiki saka alayyahun ki ki juya zuwa minti biyu sai ki saka kifin ki,wan kika tafasa da albasa da maggi da kayan kamshi kijuya ki rufe bayan ta tsotse ruwanta saiki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zeenat deen shaxee
zeenat deen shaxee @cook_15380794
on

Comments

Similar Recipes