Steps
- 1
Da farko zaki fere doyarki ki gutsirata gunduwa2,sai ki wanke kisa a tukunya ki zuba ruwa da gishiri kadan ki dora kan wuta
- 2
Sai wanke namanki tass kisa a wata tukunya ki yanka albasa kisa maggi kadan kidaka citta da tafarnuwa kisa a tafashe saboda cire karnin namanki ki dora kan wuta
- 3
Sai ki markada kayan miyanki
- 4
Idan namanki ya tafasu ki juye ki aje
- 5
Sai kisa mai a tukunya ki zuba jajjagenki ki soya
- 6
Idan ya soyu already kin markada egusi sai ki zuba cikin suyar markade
- 7
Sai kisa ruwan tafashenki ki kara ruwa kadan kiyi addn maggi da spice
- 8
Bangaren doya idan ya dahu zaki dakashi sosai a turmi sai tayi dauri sai ki kwashe a leda
- 9
Idan miya ya dahu sai ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Amrita Chakroborty
-

A Medley Of Independence Day Colors --- Tri-Color Pilaf
Bina Samir Telivala
-

Joyce and Felix -

Ifeoma Obianagha
-

mary jane
-

Dave Vishakha
-

Dave Vishakha
-

Fish Curry – Chatpati Masala Gravy 🐟🌶️
Khanfaiziya5 -

Tricolour Idli With Dual Chutney
Alka Bhandari
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Gracious Kitchen
-

Yoggi
-

dougerythuggery
-

Princess Amrah
-

My Lemon coconut cake with chocolate #chocolatebakingcontest
Joyce Ng'ong'a
-

Zahra_meys Delicacies
-

Aalekhya
-

Agidi with fish vegetable sauce
Udoka Anyanwu
-

Sarvesh Bansal
-

Purvi Modi
-

Ilika kamra
-

Tcheedee
-

cookwhenbored









Comments