Steps
- 1
Da farko zaki wanke kajinki ki yankasu. Saiki yanka albasa kizuba a kasan tukunyar saiki zuba kajin sannan ki ƙara wata albasa daga sama saiki rufe kijira ruwan kajin su tsotse, anayin hakane dan arage ƙarnin kajin.
- 2
Saiki zuba zuba ruwa daidai yadda zai dafa kajin, saiki sa su maggi,gishiri,thyme,garlic sai kibarshi tadahu sosai.
- 3
Bayan tadahu kuma kazar ta tsotse ruwan saiki maida kajin acikin kasko kiyita motsawa har sai ƙashin yafara fita daga jikin tsokar.
- 4
Saiki zuba mai bada yawa ba, sai kiyita motsawa, idan kajin sunfara soyuwa saiki jajjaga tarugu da garlic kaɗan saiki zuba saiki cigaba da motsawa. Zakiga naman ya dagargaje
- 5
Idan yayi yadda kikeso saiki juye naman cikin colander ta ƙarfe, saiki ɗansa chokalin dakika soya ki danna dan mai ɗinda ke jikin kazar yafita
- 6
Idan ya tsane sai a kwashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Honey-Glazed Pork Ribs with Roasted Brussels Sprouts
Carla Bolaños
-

Soegianto
-

Prachi Phadke Puranik
-

Sarvat Hanif
-

Falgooni Mangrola
-

Amrita Chakroborty
-

Jeremy Smith
-

Keshma Raichura
-

pinal Patel
-

Swati Sheth
-

Mandy Robinson -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

MetalMari
-

vhmlaw -

Curried chicken, sprouts and chickpeas with honey lemon yogurt
Philip Pantelides
-

Alpha Delta -

Soks
-

Asthmeen
-

Abiodun awokunle -

Fatima Batool -

Anne
-

aysha Kaita -

KAITA'S KITCHEN
-

Aunty Eiko's international cuisine experience






Comments