Grilled chicken

Dafarko zakisamu kazarki ki yanka sannan ki wanketa saikibarta ta tsane sannan ki jajjaga tarugu da tattasai da tafarnuwa ki aje gefe kiyanka albasa sann kidauko spices inki saiki dauko wann kazar taki kishafeta da wann jajjagen dakikayi suma spices in kisakasu a cikn kazar da albasa kitabbatar ko ina yasamu saiki dauko leda kisaka kazar aciki kikara sakawa ciki wata ledar saiki kulle bakin ledar sosai kisaka cikn freezer kibarshi ya kwana wannan shi ake cema marinating saiki ciro kidan barta tasaki sannan ki kunna oven inki inyadanyi zafi saiki saka kazar kibarta ta gasu sannan kiciro ki yanka cabbage tarugu da albasa saikiyi serving.

Steps
- 1
Kisamu kazarki guda daya saiki wanketa kibarta ta tsane
- 2
Idan ta tsane saiki dauko kayn spices inki kiyi garnishing in kazarki dasu saiki sakata a fridge ko kibarta ta kwana or u liv it for 3-4 hours inyayi saiki ciro ki kunna oven inki yadanyi zafi sannakisaka a baking tray kibarta ta gasu
- 3
Inyayi kiciro kiyanka cabbage tarugu albasa kisaka a foil kiyanka sai kuci
- 4
Aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Durreshahwar Khan
-

Falgooni Mangrola
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

4 cheese zucchini lasagna (keto)
Natalie Truscello
-

jenscookingdiary
-

Bite Sized Baked Sausages with Peppers and Onions
Crock Pot Girl 🤡
-

Ms Jones
-

anu gaba
-

deepa
-

HABIBA AHMAD RUFAI
-

Eashu Gagneja Ujjwal -

Vegan Black Currant Oats Porridge
Ila Palan
-

Fatima Dewa
-

Frozen banana with nutella spread
Ruchi Sharma
-

Komal Grover -

Fatima
-

Fatima Dewa

Comments (3)