Potato puri
It's very simple and delicious I really like it.
Steps
- 1
Da farko zaki fere potato din sai kiyi boiling din potato din in kikayi boiling din.
- 2
Sai ki musu kashi yayi laushi sai ki kawo flour din ki da seasonings dinki sai ki saka a ciki da curiander leave amma ni banyi saka ba saboda bani dashi alokacin.
- 3
Sai kisa ruwa kadan kiyi dough din shi yayi sai ki Murza kaman za kiyi doughnut sai ki barshi round sai ki soya.
- 4
Kar ki cika masa wuta don zai kone in a medium heat in fara brown sai ki kwashe
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Bina Anjaria
-

Beena Radia
-

jglehenbauer
-

Myles Levin
-

Sanuber Ashrafi
-

Tabrizi Nan-e Roghani (Traditional Persian Bread)
Fateme Persian Kitchen
-

Meatballs in Creamy Sauce with Porcini Mushrooms
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Fruit salad with watermelon, melon, and strawberries
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Persian Tomato Rice (Kateh Gojeh)
Fateme Persian Kitchen
-

carrie
-

Coozy Life
-

Maryam Abdulwahid
-

Rice, plantain and snail sauce
Abjm belle affairs
-

shareshnee -

Hallychops Gombe
-

fatima Jafar Jibril
-

Hussaina Abdullahee
-

Rimpa Bose Deb
-

Maarten Odding
-

Rosa Muthoni
-

Chef Fasma
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7151981










Comments