Miyar gyada
Vegetables#healthy food
Steps
- 1
Asamu gyada a gyara dakyau a cire bawon sannan a daka
- 2
Kisamu tukunyarki Ki daura akan wuta kizuba markadaddun kayan miya sai sun dahu sai kizuba namanki da kpomo da spices dinki kizuba gyadar ki da kika daka sannan kizuba ruwAn nama inbabu sai kizuba ruwa saboda gyadar ki ta dahu bayan ta dahu sai kiduba in man ya fito sai kibarshi in kuma bai Isheki zaki iya qarawa sai kizuba vegetables dinki da albasa kibarshi ya dahu for 2 minutes. You can serve with tuwon shinkafa or semovita.
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

I Had No Idea Apples and Puff Pastry Could Do This! 🍎
OnlyProven Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Arbi Masala Fry Sindhi Arbi Tuk Kachalu Tuk
Karuna Naveen Chandwani
-

White Chocolate Candy Cane Cookies
Hope Brincat
-

White Chocolate Key Lime Cookies
Hope Brincat
-

Pragati Hakim
-

Meatball spicy tomato sauce (bumbu sarden)
Sweet Cabe
-

Bill Duffy
-

Dark Double Chocolate Banana Muffins
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Aymar Nyamoita N -

Dark Double Chocolate Banana Muffins
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Mainah Khadija
-

Olawande
-

Spicy Chicken & Veggie Noodle Pasta Salad
Kyle Shepherd
-

Homemade peanut rice ball (tang yuan)
Kathy Lee -

Thomas Guy
-

Pepper fried fish with boiled rice and sliced tomatoes
kitchengoddess



















Comments