Chips egg with perpesun kifi

Chips egg with perpesun kifi
Steps
- 1
Assalam da farko zaki fere dankali ki yanka ta yadda ake yankan soyawa sannan ki wanke tas ki barshi a cikin ruwa.
- 2
Sai ki zuba mai a tukunyan suya ki daura akan wuta, idan yayi zafi sai ki yanka alba a cikin mai d'in sannan ki d'ibo dankali a wani roba daban ki barbad'a gishiri a cikin dankalin ki gauraya sannan ki juye shi acikin mai din idan ya soyu kamar na minti bakwai sai ki d'an juya shi sannan ki sake bari ya soyu kafin ki kwashe haka zaki nayi har ki gama soyawa.
- 3
Da farko zaki wanke kifin ki ya wanku tas,sannan kisa a tukunya ki yanaka albasa akai dama kin markada tattasai guda 2 da attarugu 3 da albasa duk kisa akan kifin kisa su maggi onga,sannan ki daka chitta da tafarnuwa duk ki zuba a ciki sannan ki zuba ruwa kamar kofi biyu zuwa uku saiki d'aura akan wuta kisa wutan kad'an dan ya nuna a hankali zuwa minti goma sha biyar ko ashirin zai nuna.
- 4
Sannan ki fasa kwai a kwano ki yanka albasa yaji sannan kisa maggi guda 1 ki kad'a sannan ki soya a pan. Idan kaka gama sai ki fara zuba dankalin a plate sannan ki daura k'wai din a sama saiki zuba kifin daga gefe shikenan sai aci dadi lfy.😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Egg Stuffed Mirchi Vada (Fusion style)
Bethica Das
-

Madhumita Bishnu
-

deoyani
-

Bhavnaben Adhiya
-

Swaminathan.V
-

Swaminathan.V
-

Bina Anjaria
-

Bianca Mwale
-

Mridula Srivastava
-

T’s Bacon Cheeseburger Sliders
Miranda Kaste -

tamiller1954
-

Rory McGarry
-

Rawveganata -

Robin Keith
-

Tripti Gautam
-

PANKAJ MEHTA
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Emryson's Kitchen
-

Mohor Sen
-

Asha ghosh -

Sushree Satapathy
-

Tomato sautéed bean cake and groundnut rice puddy
Dorcas Recipes
-

Sheenu Agarwal -

Dwaipayan Karanjai





Comments