Steps
- 1
Da farko zanki jika shinkafa sai ki dafa gwangwani daya.
- 2
Ki jika kamar one hour sai ki wanke ki hada da dafafiyar shinkafa sai ki zuba yeast ki bada a markada mike..
- 3
Indan aka markada sai ki yanka albasa kanan ki hada a ciki ki kwaba kulun amma kar yayi ruwa sai ki rufi ki barshi kamar hour daya sai ki budi ki zuba baking powder..
- 4
Sai ki daura non stick frying pan a kan wuta amma a low indan yayi zafi sai ki sa brush ki shafa mai sai ki dauko kulun sai ki zuba sugar da salt sai ki zuba a cikin frying pan din ki rufi shi har sai yayi yayi huge huge..
- 5
Na hadawa na da miyar gyada
- 6
Amma indan yayi ruwa zaki iya daurewa da.flour..
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Kshama's Kitchen
-

Rachana Sagala
-

Christina
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

eshivers
-

Oven Baked Blackened Snapper w/ Asparagus
Cooking with Kimberly Wood
-

Tara S.
-

Tèèèmš kitchen
-

Easy Sausage and potato stir fry
Ms Jones
-

Water Melon Jello Fruit Salad #AuthorMarathon
Athena Wakecu
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Hattie Woolley
-

@Rahma Barde
-

Mira
-

Mushroom & Sausage Risotto (IP)
Susie Loeffler
-

Salma D -

eshivers















Comments