Steps
- 1
Zaki gyara kifin ki ki yankasa guduwa gunduwa sai ki daka chitta da tafarnuwa ki zuba ciki ki motsa kisa maggi daya ki motsa koh ina ya samu sai ki daura mai a pan ki soya Shi
- 2
Bayan nan zaki gyara kayan miya ki yanka albasa daban ki markada kayan miyar ki ki aza mai a pan kadan zaki zuba mai din kamar spoon ukku haka sai ki zuba kayan miyar ki ki soya su kisa masu maggi da curry ki juya sosai sai ki zuba kifin ki da albasa ki juya zaki iya zuba albasa marar lawashi idan baki da mai lawashin
Similar Recipes
More Recipes
-

Honey Apple Curd Smoothie (Honey & Elaichi Infused Apple Lassi)
Krishna Dholakia
-

Heenaba jadeja
-

Francesco
-

Sarvat Hanif
-

Sienna McCarthy
-

Kipp Clark
-

Cyrus Sifa
-

Kulsoom Bukhari
-

Ryan
-

Christina
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

eshivers
-

Oven Baked Blackened Snapper w/ Asparagus
Cooking with Kimberly Wood
-

Tara S.
-

Easy Sausage and potato stir fry
Ms Jones
-

Water Melon Jello Fruit Salad #AuthorMarathon
Athena Wakecu
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Hattie Woolley
-

Shamsiya Sani
-

Mira
-

Mushroom & Sausage Risotto (IP)
Susie Loeffler
-

Salma D -

eshivers
-

Hajara
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7320883











Comments (2)