Awaran indomie

If u re tired of eating indomie jst try dis out,it's yummy 😋
Awaran indomie
If u re tired of eating indomie jst try dis out,it's yummy 😋
Steps
- 1
A daura ruwa a tukunya a saka a kan wuta idan ya tafasa a saka noodles a dafa shi plain kar a saka komai aciki a barshi ya nuna a sauke a juye shi a wani roba me fadi.
- 2
A jajjaga attarugu da albasa a juye akan dafaffen noodles din,a fasa kwai 4 a kada a zuba a kai,a saka seasonings n spices a gauraya su gabadaya sai a kulla a leda kaman alale a dafa shi.
- 3
Idan ya dahu sai a kunce a leda a yanka shi kaman awara.
- 4
Sai a saka mai a wuta idan yayi zafi sai a kada kwai 1 a bowl ana jefawa aciki ana soyawa a mai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Greek Yogurt a la "Ballaststoff" :)
Ulla Lavina
-

Gary Waite
-

Darshana Patel
-

Yadnya Desai
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Deepa Rupani
-

Heena Jani
-

Baked garlic parmesan potato wedges
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Ravioli in a sausage, garlic, and wine sauce
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

My Grilling Spot
-

Bayou Cajun Mama
-

Barack Oizamsi Apologun (Abjmom56)
-

Whole wheat eggless chocolate cooker cake
Abhinit Kaur Chawla -

Sushree Satapathy
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

Mrs Maimuna Liman
-

Home made roasted fish and potatoes sauce
Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

Mrs Maimuna Liman
-

Chef Gold
-

Evy Chidzugwe 🤓









Comments (4)