Sinasir da miyar taushe
Steps
- 1
Da farko na wanke shinkafar tuwo najiƙata over night,the next day naƙara wanketa, anan itace tareda per boiled rice
- 2
Anan ansata cikin bokiti anzuba cooked rice za'a markaɗa
- 3
Ga sinasir batter ɗinnan tareda sauran ingredients ɗin
- 4
Sai asamu bowl azuba warm water sai azuba yeast da sugar
- 5
Acikin batter ɗin sai azuba gishiri da sugar, sai a ɗauko yeast ɗinda aka zubama ruwa azuba acikin batter ɗin
- 6
Anan anzuba baking powder amma is optional, sai a motsa sosai. Sannan sai asashi a rana ko kuma wuri mai ɗumi danya tashi
- 7
Anan gashi yatashi sai a motsa sannan afara soyawa
- 8
Na ɗibi batter ɗin sannan narabata 3, 2 nasa food colour sai ɗaya bansa ba. Sai ashafa mai a pan afara soyawa
- 9
Sai a rufe sinasir ɗin, kuma ba'a juya sinasir. Waɗannan sune nayi manya da faɗi
- 10
Waɗannan nayi using small pan
- 11
Anan na zana logo ɗin cookpad da cardboard paper, sannan nayi using cutting knife na fidda shape ɗin
- 12
Saina ɗora akan brown sinasir ɗin sannan nafidda shape ɗin
- 13
Anan ma naƙara ɗorawa akan farin sinasir na fidda shape ɗin
- 14
Anan ga yadda na ɗauko brown sinasir na ɗora akan farin sinasir
- 15
Na fidda round shape da cardboard paper sannan naɗora akan yellow sinasir
- 16
Gashi yadda shape ɗin yabani, sannan agaban plate ɗin najera cucumber, albasa da carrot.
- 17
Miyar taushe ɗin kuma na markaɗa kayan miya na soya sannan nazuba kabewa da daddawa, saina tsaida ruwan nama, daya tafasa saina zuba alayyahu sannan daga ƙarshe nazuba maggi da gishiri.
Similar Recipes
More Recipes
-

Deepti Johri
-

🍓 Tender Strawberry Galette with Cottage Cheese Dough
OnlyProven Recipes
-

Yadnya Desai
-

Debbie's Chicken Caesar Pasta Salad
Cluelesskitty
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Chintamani Appam with Love from Kerala Cuisine
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Gary Waite
-

subha suresh
-

Honeycomb (Cow Stomach & Intestine) Tripe Stew/Curry
umuhire pacific
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Alecia Davidson
-

Azzahra's Kitchen
-

Azzahra's Kitchen
-

Healthy and Flavoured Trifle Pudding
Anjali Sunayna Verma
-

Azzahra's Kitchen
-

Fried rice n plantain with chicken sauce garnished with kale leaf
Chisom Nwagwu Abj mom -

Christmas special eggless caramel custard pudding cake with dry fruit chikki log
Anjali Sunayna Verma
-

sylvia.beal
-

Raw Mango Oats Wholewheat Cake (Sweet and Tangy)
Anjali Sunayna Verma
-

Strawberry Firni pudding With Nutty Caramelised Heart
Anjali Sunayna Verma
-

Neena Seth Pandey











































Comments (16)