Paten dankali da kaza da shayi

Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Paten dankali da kaza da shayi
Steps
- 1
Ki wanke kazar ki ki gyara ta ki zuba a tukunya kisa spices da seasonings idan tafasa ki fere dankali ki zuba,ki jajjaga kayan miya ki zuba ki barshi yayi ta nuna idan ruwan yayi kadan zaki iya karawan ruwan zafi
- 2
Ki yanka albasa da alayyahu ki zuba ki bashi minti biyar sai ki sauke
- 3
Shikenan sai kiyi serving
- 4
Shayi kuma lipton da ginger da sugar na hada nadafa
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Madhumita Bishnu
-

Shital Jataniya
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Instant Pot: Homemade Orange Curd 🍊
Þór Jórmundurssón
-

Brady Davis -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Cheryl
-

Aunty M
-

bighneswar moharana
-

Catherine Njoki
-

Undrallu, sweet & sour cucumber mustard chutney
Divya Konduri
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Fatima
-

Raghini Phad
-

patrick_huynh
-

Urvashi Belani
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Alessandra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7488000









Comments