Carrot rice with liver soup

D recipe is so yummy. My hubby like it so much😊😊
Carrot rice with liver soup
D recipe is so yummy. My hubby like it so much😊😊
Steps
- 1
Kidaura tukunya awuta kisa shinkafa kiyi per boiling. Sai kiyi blending carrot dinki kizuba atukunyar kiss shinkafar kidan Kara ruwa kisa gishiri kirufe
- 2
Sai kuma miya. Kiyanyanka su albasanki da carrot da green beans da green pepper ki ajiyesu agefe
- 3
Sai kidaura tunkunyaki awuta kiss butter 1 tbl spn idan yanarke sai kidan Kara mai akai idan yayi zafi kisa albasa idan yadan soyu sai kisa jajjagen garlic tomato kisoyasu kamar minti biyar sai kisa maggi da sauran sinadaran miya
- 4
Kisoyata da kyau sai kisa hanta da koda kidansa ruwa kirufeta na minti biyar haka idan ruwan yashanye sai kisa su carrot dinki da sauran kayan duka ki jujjuyasu kibarsa na minti biyu sai kisauketa shikenan acid dadi lfy😴😴
Similar Recipes
More Recipes
-

Heena Jani
-

Kulsoom Bukhari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Slow cooker red beans and rice
LexiiMueller
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Dan Flynn
-

Amanda
-

Chef Sparkle
-

Ummu Sulaymah
-

Robin Bell
-

Busnah Cake's and More😍💞💗💖
-

2choi
-

khadeejah Abubakar
-

de heinz -

🍝Pasta in Creamy Mushroom Sauce
i_m_kashish










Comments