Semolina Sinasir

#Sinasirrecipecontest I will like to join this contest but i don't have a raw rice(Faran shinkafa)😜so i decided to make a semolina sinasir,and Alhamdulillah!My Semolina Sinasir is very soft,tasty and looking Masha Allah😂
Semolina Sinasir
#Sinasirrecipecontest I will like to join this contest but i don't have a raw rice(Faran shinkafa)😜so i decided to make a semolina sinasir,and Alhamdulillah!My Semolina Sinasir is very soft,tasty and looking Masha Allah😂
Steps
- 1
Ga nan na hada ingredients ina gu daya amma banda baking powder
- 2
After that sai na juya su sosai komai yh hade jikin shi na kawo ruwa na zuwa na kwaba sinasir ina
- 3
Sai na rufe shi na kaishi cikin macroweave na barshi don yh tashi
- 4
Gashi nan bayan yh tashi na dauko shi
- 5
Sai na fasa kwaii,nasa grated onion, baking powder na juya su sosai na qara ruwa kadan
- 6
Na sanya pan a wuta na zuba maii kadan yayi zafi sai na zuba qullin sinasir ina na barshi a low heat yh gasu
- 7
Gashi nan yh fara bubble's alamun yh fara gasuwa😋
- 8
After some minutes yayi sai na kwashe haka nayi tayi harna gama soyashi
- 9
Ga sinasir yh gamu😋
- 10
For my shapes sinasir nayi using cookies cotter ne nasa mai a pan sai na dauko cookies cotter na shafa mishi mai sai na sakashi cikin pan na kawo kullin sinasir na zuba sai na barshi yu gasu
- 11
Sinasir shape's nayi shine for my kids don suji dadin chin shi kuma yasa suchi abinci sosai😍😘
- 12
For my Egusi soup. Nayi grating kayan miya na zuba mai a pan nasa albasa sai na kawo kayan miyan na zuba na barsu suka soyu,a side na kwaba egusi na da onion & garlic, curry and black pepper sai na zuba shi kan soyayyun kayan miyan na cigaba da soyasu har suka bani yanda nake so,na zuba seasonings & spices ina,na kawo ruwan nama na zuba na rufe har ruwan yh shanye,sai na zuba Spanish ina da onion na rufe for some minutes.
- 13
- 14
- 15
Alhamdulillah! My Semolina Sinasir is so soft,and tasty🤗🤗🤗
Similar Recipes
More Recipes
-

Drumstick Potato Poppy Seeds Curry (Bengali style Danta-Aloo Posto)
Amrita Chakroborty
-

Bina Anjaria
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Slow cooker red beans and rice
LexiiMueller
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Dan Flynn
-

Amanda
-

Em Jayc
-

My tasty Bacon-me crazy wet fry
Chef Omu
-

Kamogelo Maleka (KmCooking Obsession)
-

chef famara
-

Chef Sparkle
-

Robin Bell
-

Busnah Cake's and More😍💞💗💖
-

2choi
-

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
-

khadeejah Abubakar




























Comments (9)