Wainar fulawa
Wow sai an gwada akansan na kwarai🤗🤗🤗
Steps
- 1
Da farko zaki tankade fulawarki kisa ruwa saiki kawo wiska dinki ki kwabata kar yayi kauri saboda bazaiyi miki yadda kikeso ba sakisa magginki da gishiri ki yayyanka albasarki da lawashi duk kisa
- 2
Saikisa frying pan a wuta kisa manja kirika soyawa amma karki bari ya kone saiki yayyanka carrot dinki da cabbage da albasa kisa akai kisa yajinkisai aci😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Peanut noodles with spicy tofu
Myles Levin
-

-/~THEMAZERUNNER~\-
-

Peach Cobbler Milk Bread Donuts
Kelsey Davis
-

Shital Jataniya
-

Supriya Devkar
-

Ilovetocookrecipes -

Slow cooker red beans and rice
LexiiMueller
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Dan Flynn
-

Frenchy -

Kamogelo Maleka (KmCooking Obsession)
-

chef famara
-

Chef Sparkle
-

Ummu Sulaymah
-

Robin Bell
-

2choi
-

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
-

khadeejah Abubakar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7490894









Comments