Star rainbow cookies
Sweet and tasty
Steps
- 1
Ki zuba butter a bowl kiyi mixing na 2 minutes sai ki zuba sugar kikara mixing idan ya hada jikinsa sai kizuba vanilla flavour kisake juyawa kizuba fulawa ki jujjuya har ya hade jikinsa
- 2
Sai ki rabashi 1/3 kamar haka
- 3
Sai ki rufe babban da leda ki dauko dayan kirabashi kaso hudu
- 4
Ki dauki kowanne daya ki diga food colour akai kamar haka
- 5
Duk wanda kika digawa sai kiyi ta cakudawa har sai yayi kamar haka
- 6
Bayan kin ga mulmulewa sai ki kawo leda ki dora akan chopping board ki dora dough din akai ki kara dora leda akai ki murza kamar haka
- 7
Haka zakiyi tayi har ki murjesu duka kowanne kika murza ki ajiye a gefe in kingama sai ki kawo white egg ki rinka shafawa akai sai kikuma dora wani akai haka zaki tayi har ki gama
- 8
Sai kikawo knife ki yanke gefe da gefen yadai daita
- 9
Zakiga ya zama haka
- 10
Sai nade a leda kisashi a fridge yai 20 to 30 minutes sai ki dauko kisa cookies cutters me star kiyi cutting
- 11
Bayan kingama cutting, ki dauka kina shafa egg white ajiki kina jerawa a tsaye
- 12
Bayan kingama jerawa ki dauko ragowar dough din dakika ajiye kina murzawa kamar haka
- 13
Haka zaki rinka bin star din kina rufewa har ki gama sai ki dora a chopping board kina murzawa har ya hade jikinsa
- 14
Ki nade da leda kimaida fridge zuwa 1 hour ki dauko ki yayyanka zakiga yazama haka
- 15
A gasa zuwa 15 minutes
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Kulsoom Bukhari
-

Sudipa Gope
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Beetroot Green Peas Oats Tikki
Rosalyn John
-

Francesco
-

cindybear
-

Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

Low Carb Taco Casserole (Keto friendly)
StephieCanCook
-

angie03772 -

Instant Pot Chicken White Chili
icancervive10
-

Layla (lulu)
-

Instapot Chicken Burrito Bowls
Leelumae
-

Tcheedee
-

Gobhi kebab / cauliflower kebab
Monika Sharma
-

Julian Michelle
-

Monika Rastogi
-

Annah Theuri -

Kumar Gunjan
-

Fried rice and sausages#myuniquericecontest
Carnice Dianne
-

salil pattanaik
-

Sakshi Bhasin
























Comments