Tuwon shinkafa miyan xoqala busashshe
Steps
- 1
Na Dora ruwa na wanke shinkafan tuwo na xuba,na barta ta dahu sosai na tuqe, na daure da semo na malmala na ajiye a foodflask
- 2
Na Dora tukunya nasa manja nasa albasa n soya, na wanke kaxa na xuba nasa albasa da kayan kamshi na juya na rufe daya silala na kwashe na ajiye gefe, na xuba jajjagen kayan miya daya Dan soyu na tsaida ruwan miya na rufe
- 3
Da ruwan miyan ya tafaso na xuba dakakkiyar qyada da daddawa na juya na rufe
- 4
Sai daya dahu sosai qyadan da daddawan suka dahu sai na qyara xoqalen na xuba nasa baking powder kadan na rufe
- 5
Daya tafaso nasa kayan dandano na maida naman Dana silala na bata minti biyar na sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Low Carb Taco Casserole (Keto friendly)
StephieCanCook
-

angie03772 -

Instant Pot Chicken White Chili
icancervive10
-

Layla (lulu)
-

Instapot Chicken Burrito Bowls
Leelumae
-

ummy b mahmoud -

mamacooky -

kitchengoddess -

Sop_Zee's Kitchen
-

White rice and chicken pepper soup
Aishatu Rabiu
-

Layla (lulu)
-

Bilkisu Usman Abukakar -

mhhadejia
-

Ummu Sulaymah
-

Yar Mama






Comments