Roasted fish

Kabo's Cake & Catering @cook_16128387
Roasted fish
Steps
- 1
Ki wanke kifinki sosai ki tsanesa sai ki kawo maggi da mai da spices ki Dan kwabasu,sai ki shafa a jikin kifin,sai ki saka a kan oven waya ya Dan gasu
- 2
Sai yayi kamar 10 to 15mnt sai ki sauke ki kawo attaruhu da albasarki ki samu polling paper ki dora akai ki zuba ingredient din amma maggin Dan kadan zaki saka,idan kin gama hadawa saiki rufe,sai ki mayar dashi kan wayar ki sa wutar kadan ki barsa.served hot!
Similar Recipes
More Recipes
-

cindybear
-

Bianca Mwale
-

Kulsoom Bukhari
-

Deepika Sonu
-

Spicy Mutton Masala or Aloo Gosht
Kumkum Chatterjee
-

Grace Kairu
-

nunzdy
-

Mad Cook
-

cindybear
-

Amanda
-

zuzu_cuisine
-

J.A.B.
-

Anu Bansal
-

nafeesa nuhu
-

Shabana Shaikh -

zuzu_cuisine
-

Sanchita Mittal
-

Mixed Fruits and Nuts Smoothie
Sowmya Sundar
-

Anjali Valecha
-

Ant Sullivan
-

A Chef and A Mom
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7558568













Comments