Dry okra sup with semo
Hhhmm😋😋😋
Steps
- 1
Kisa mai kadan a tukunya idan yayi zafi kisa albasa idan tasoyu sai kisa jajjagen kayan miya da kuma maggi da sauran sinadaran girki sai kisa nama. Dama kinriga da kintafasa namanki da kayan kanshi aciki kamarsu albasa curry thyme citta gishir kintafasa kin ajiye agefe toh sai kidauka kizuba aciki kibarshi kamar minti uku haka sai kisa ruwa dai dan miyanki kirufe yatafasa kamar minti goma haka sai ki kaka kubewar akai
- 2
Tuwo kuma kidaura ruwa daidan yanda zai isheki sai kisa mai kadan da gishiri kibarsa yatafasa sai kituka semo shikenan mungama ruwa da miya
- 3
Similar Recipes
More Recipes
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Supriya Devkar
-

culinarycubit
-

Paneer Doodhpak - A Sweet Raksha Bandhan Treat
Sangita Vyas
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Madhumita Bishnu
-

cindybear
-

Amanda
-

zuzu_cuisine
-

J.A.B.
-

Neetu Suresh (Sunera Kitchen)
-

Roasted Butternut Squash with Goats Cheese
Marie Anderson
-

Two ingredients carbonated zobo drink
Niey's Cravings
-

Cooking with passion
-

Rozina Dinaa
-

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
-

Niey's Cravings
-

Bmoorefood🧁
-

Laurie Hedge
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7561703



















Comments (2)