Danyar kubewa da ppr soup fish da semo

Danyar kubewa da ppr soup fish da semo
Steps
- 1
Kidaura tukunya akan wuta kisa ruwa dai dai kisaka man gyada kirufe yatafasa indan yatafsa sai kisamu roba ki tankade semonki saboda tsutsa sai kixubamasa ruwan sanyi kidamashi da kyau sai kijuye akan tashashsshen ruwanki dake kan wuta ki talga sosai karyayi gudaje kirage wuta talgenki yanuna dakyau idan ya nuna sai ki xuba garin semonki acikin talgenki kitukashi sosai yayi tauri sai kikara rufewa yanuna sai ki kwashe ki malmala
- 2
Kidauraa tukunya akan wuta kisa manja idan tayi xafi sai kisa jajjagenki kidan soyashi kasosai ba sai kisa ruwa dai dai kisa dandanonki da spices dinki idan yatafasa sai kisa wankekken kifinki kisa gurjejjiyar kubewarki karki rufe tukunyar sosai kibarta ta nuna da wuta kadan sai ki kwashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rory McGarry
-

Oven Roasted Dijon Chicken Breasts (150 calories)
Bill Landwehr -

Arica Hernandez
-

Seema Batra
-

Lovely Bishoyee
-

Serve as an appetizing side dish
Zainab Nasir
-

Yar Mama
-

Chandu Pugalia
-

Ashmah's kitchen
-

Ekeoma -

Grilled tilapia fish recipe by mumeena's Kitchen
mumeena’s kitchen
-

Rice, beans, stew with chicken and fish
Chibob - Abujamom 123




Comments