Steps
- 1
Ki zuba gishiri kadan a cikin flour sai ki motse, ki zuba ruwa sannan ki hau motsawa. Idan ya game duka sai ki kara bugawa sosai. Idan kuma yana bukatar karin ruwa sai ki zuba kadan, amma dai da tauri ake son shi.
- 2
Sai ki nemi rolling board and pin, ki gutsura flour din iya girman da kike so, ki murza shi ya yi fadi. Ki nemi abu mai cycle kamar murfin tukunya karama, ki danna ya fitar miki da cycle din.
- 3
Haka za ki rinka yi musu har ki gama duka. Daga nan sai ki dauko guda daya, ki barbada flour a kanshi, ki sake dora wani shi ma ki barbada flour har sai ki gama dora su duka. Sai ki saka rolling pin din ki sake murzawa za ki ga ya kara yin fadi kuma ya rage tudu.
- 4
Ki nemi non stick frying pan sai ki yi dusting din flour kadan, ki dora wancan flat doughs din a kai, ki rage karfin wutar. A hankali za ki ga yana gasuwa, daga nan sai ki dauka a hankali ki juya dayan 6aren, shi ma din idan ya yi sai ki sauke ki dora a tray.
- 5
A hankali za ki rinka rabawa, ki dora kowanne a gefenshi daban, za ki ga yana fita normal. Sai ki nemi wuka ki raba kowanne guda biyu.
- 6
Ki nemi flour kadan ki zuba mata ruwa sai ki dama, kin hada flour glue ke nan. Sai ki dauko wancan wanda kika raba din, ki bi gefe da gefe kina shafa flour glue din. Sai ki jawo gefe guda ki dora a kan guda, ki zuba filling din ki (for making the filling: ki yi mincing namanki, sai ki zuba mai kadan a pan, ki zuba naman da albasa da kayan kamshi da maggi, ki rinka juyawa a hankali har sai ya dahu.) sai ki jawo saman ki dora ki rufe. Za ki ga ya ba ki triangle shape.
- 7
Ki zuba mai a frying pan, idan ya yi zafi sai ki zuba samosar kina soyawa
- 8
Serve
- 9
Similar Recipes
More Recipes
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Low Carb Chicken Avocado Cucumber Boats (Keto friendly)
StephieCanCook
-

Rory McGarry
-

Mrs Ishaq Alheri
-

Chef Queen ramcy
-

Tina matta
-

zainab umar
-

Bilqees's Kitchen
-

Vidita Bhatia
-

rukayya habib
-

BBQ Hoisin Red Curry Grilled Chicken
@chefcraig
-

Rozina Dinaa




















Comments (4)
Cikin mai kawai ake soya ta.