Yam & Beans with marghi source

Yam & Beans with marghi source
Steps
- 1
Da fari zaki gyara waken ki saiki zuba a tukunya ki saka ruwa saiki yayyanka albasa ki zuba ki daura akan wuta.
- 2
Sannan ki fereye doyar ki ki wanke kisaka cikin tukunya ki zuba ruwa itama ki daura kan wuta.
- 3
Zaki gyara attaruhu da tattasan da albasa ki kiyi grating dinshi then ki yayyanka wata albasar saiki yanka alayyahunki ki wanke saiki wanke kifin ki zaki dauko tukunya ki fara zuba mai saiki zuba alayyahu saiki saka kifinki ki zuba kayan miyanki ki juye albasar ki zuba kayan kamshi sai maggi da gishiri kadan ki jujjyyu ki rufe.
- 4
Zuwa time din saiki duba in wakenki ya tsotse ruwan saiki zuba gishiri da mai ki jujjuya ki rage wutar zuwa 2 minutes saiki kashe ki juye cikin flask.
- 5
Saiki duba doyarki inta dahu itama ki juye a flask.
- 6
Saiki daura miyarki akan wuta har zuwa time din da zakiji ta fara kamshi saiki dandana in maggi yaji shikenan saiki barta har zuwa time din da miyarki zata karasa saiki kashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Annike ! :)
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

Kipp Clark
-

My Spaghetti Zucchini and Miso
Francesco
-

Kulsoom Bukhari
-

Ankita Kapil Varshney
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

zuzu_cuisine
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bmoorefood🧁
-

Mnawe Jane
-

Emryson's Kitchen
-

pranita Deshpande
-

parul narula
-

chef_jere
-

Sakshi Parwani -

Anjumara Rathod
-

Fatima
-

Sumaiya Arafath
-

Bilkisu Muhammad Musa (Billy's Kitchen)








Comments