Shinkafa da wake dafaduka

Shinkafa da wake anasonsa musamamn idan yaji hadi #garaugaraucontest
Steps
- 1
Dafarko zaki tsince wake saiki wankesa, ki Dora ruwa a wuta ki zuba wakenki, sannan ki zubawa busasshen kifi ruwan zafi da gishiri ki rufesa a kwano.
- 2
Sannan kizo ki gyara kayan miyarki, attarugu,albasa,tumatur fa tattasai ki markada amma kamar jajjage zakiy nikan, sanann ki dauko busasshen kifin da kika jika ki gyarashi ki wanke ki yanka masa albasa ki ajiye a gefe,
- 3
Sanann waken idan yayi laushi ki wanke shinkafar ki zuba kibata mintuna 10 saiki tace sanann ki dauko kayan miyar ki ki zuba a tukunya kisa manja da man kuli ki soya idan ya soyu saiki saka ruwan zafi Wanda kikasan zai karasa dafa shinkafar kisa dandano da Dan gishiri, sannan ki dauko shinkafa da waken ki ki zuba ki juyawasu, sannan ki zuba wannna busasshen kifin da kika gyara ki zuba saiki rufe domin ta karasa dahuwa.
- 4
Acikin mintuna 10 zata karasa dahuwa saiki duba idan ruwan ya tsotse ta dahu saiki sauke ki barbada busasshiyar farar albasa akai. Aci dadi lapia
Similar Recipes
More Recipes
-

The Best Sausage, Egg & Cheese Muffins
Sarah Thibault -

Leftover Mashed Potatoes and Rice Patties:
Lubna’s Kitchen
-

Rithish
-

Seema Sharma
-

Aloo Poha (Potato with Flattened Rice Pulao)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Blueberry Lemon Cream Cheese Sourdough Bread
Þór Jórmundurssón
-

Hema Wane
-

Ruchi Agarwal
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Yodaga
-

Christina
-

seeyamas Kitchen -

Zainab Tafida -

Spaghetti and macaroni veggies jellof
Aishatu Rabiu
-

Sliced beef, glass noodle in Szechuan chilli sauce 夫妻肺片
Eat Whole 2 Thrive
-

hadiza said lawan
-

plate my food
-

Vic Gardner
-

Cheryl
-

zhalphart kitchen













Comments