Garau garau da miya

Meenat Kitchen @meenat2325
Ka gwada cin shinkafa da miya zakaji dadinsa#garaugaraucontest
Garau garau da miya
Ka gwada cin shinkafa da miya zakaji dadinsa#garaugaraucontest
Steps
- 1
Dafarko ki tsince wake sannan ki zuba ruwan zafi a tukunya ki zuba waken ki sannan kisa maggi domin waken yayi saurin dahuwa,
- 2
Bayan wasu mintuna ki duba waken idan yayi taushi tosai ki wanke shinkafa ki zuba kibarshi suyita dahuwa bayan minti 15 ki tace ki sake maidata wuta idan ruwan ya tsane saiki sauke kisa miya kici abunki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Falgooni Mangrola
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

Niki Freeman
-

Christina
-

Chicken Quesadillas with salsa
Tra Cul
-

Meenat Kitchen
-

Sallie
-

Meenat Kitchen
-

Udoka Anyanwu
-

Rani Pradeep
-

DrAnupama Johri
-

Pasta with asparagus and speck
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Zulliey_Maishanu -

Meenat Kitchen
-

Autas Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7761103














Comments