Stir fry spaghetti
Stir fry spaghetti
Steps
- 1
Da farko za’a tafasa taliyar ki da curry da gishiri kar a karyata gurin tafasawa
- 2
Sai a yanka carrot, green pepper, Albasa, spring onions
- 3
Ki dauki kirjin kazarki ki yankata kanana sai ki sakamata gishiri da spices sai ki soyata a mai dan kadan
- 4
Ki dauki abin suyan ki kisa mai daidai yanda zai isa taliyarki, sai ki zuba albasa,garlic, citta ki dan soya sai kisa attarugu da tattasai dan kadan shima sai kisa carrot dinki ki juya har yadan nuna alaman ya fara nuna. Daga nan sai kisa taliyarki kita juyata sai kisa maggi da spices ki chigaba da juyawa har ya hade kansa ya miki yanda kikeso. Sai ki zuba green pepper da spring onions dinki
- 5
Shikenan sai ki barta kamar minti 1-2 sai ki sauke aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Delicious tasty coconut milk powder Barfi
Ramaben Joshi
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Niki Freeman
-

Christina
-

Chicken Quesadillas with salsa
Tra Cul
-

Udoka Anyanwu
-

Rani Pradeep
-

Meenat Kitchen
-

DrAnupama Johri
-

Pasta with asparagus and speck
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Meenat Kitchen
-

Autas Kitchen
-

Happy Fingers
-

lydia Omo(Abujamom)










Comments