Steps
- 1
Da farko zaki bada shinkafan ki a barza maki. Ni ina tankade wa saboda in raba gari da saki, saiki dauko tsakin shinkafan ki wanke kisa a basket don ruwan ya tsane. Sannan ki samo tukunyanki ki daura akan wuta kisa ruwa dan kadan, idan kina da basket din karfe kisa a ciki idan baki dashi saiki nemu marfin tukunyan da baika wanda kika sa wuta ba saiki rufe wannan ruwan tukunyan kuma ki tabbata ya rufe ko inda ruwan bazai fito ba saiki zuba shinkafan da kika wanke a ciki ki rufe tukunya.
- 2
Bayan minti 10 zuwa 15 saiki bude zakiga ya fara nuna daga nan saiki sauke ki ajiye a gefe. Ki dauko nama ki yanyanka ko nika duk wanda kikeso, saiki sa wuta ki dan diga oil a frying pan kisa naman kisa maggi, salt and thyme ki dan rufe inya nuna ki sauke, and keep aside.
- 3
Zaki daka pepper, ginger da albasa wuri daya ki ajiye. Saiki yanka aleho da albasa wuri da ki wankesu saiki sa a basket
- 4
Zaki dauko tsakin shinkafan da kika tafasa ki zuba pepper da kika jajjaga da ginger da onion a ciki saiki cakuda, ki zuba alehonki da naman da kika dafa, kisa Maggie da salt ki hada wura daya ki juyasu sai ko ina ya samu.
- 5
Sai dauko wani tukunya mai kyau ki dora akan wuta kaman yanda kikayi da farko, kisa ruwa kadan a tukunyan ki rufe da marfin da zai rufe ruwan sai dauko dambun da kika hada ki zuba a cikin tukunya ki rufe. Zaki barshi ya dahu harna tsawan minti 20.
- 6
Bayan minti 20 kinta kinji yayi saiki sauke. Bayan kin sauke sai kisa oil ki cakuda sannan ki zuba a plate. Zaki iya hadawa da drink mai sanya kisha. Enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Crockpot Chicken and Dumplings
Michie Mich
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

IkumiMatcha
-

Mithu Majumder
-

jamesh sahu
-

Divya Konduri
-

HiBa Imran
-

Nikita Singhal
-

sheenu Agarwal -

Ummu Adnan -

Chhaya Kulkarni
-

Seema Arora
-

Egbo Mercy











Comments