Steps
- 1
Da farko na samu nama nikeke nasa mashi kwai da magi na dudunkule shi na soya shi
- 2
Kuskus da farko na jika shi da ruwa me sumi na yan mintuna da yajiku nazo na gauraya shi sosai duk dunkulewar da yayi seda ya war ware Sannan na sa tukunya da ruwa kan wuta nasa madanbci sannan najuye kuskus din cikin madambacin kamar minti talatin nasake juyeshi nasake buga shi ma ana nasak jujjuya shi har ya war ware a haka nai tayi har ya dahu nakan sa dan gishiri kadan gun dahuwar shi
- 3
Tattasai tumatur da albasa da danyen wake da karasa da farko na sodaya albasa ba soyuwa sosai ba Sannan na markada tattasai da tumatur din na zuma na ciccire bayan karas na wanke na zuba shi
Similar Recipes
More Recipes
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Crockpot Chicken and Dumplings
Michie Mich
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

IkumiMatcha
-

Chef Weird Beard
-

Yummy _bites _n _more
-

Vegetables stir-fry- Abujamoms
Abigail Samuel Abi
-

Jose Navarro
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Hiroko Liston
-

salma bako
-

Zahal_treats
-

Helen Ochigbo











Comments