Steps
- 1
Dafarko xaki dauko semovita dinki saiki xuba yeast dinki kijuya saiki xuba ruwa kikwaba kamar talge Amma da Dan kauri saiki dauka kisaka a rana ko guri Mai dumi saiki barshi ya tashi sosai sai ki dauko kixuba sugar da gishiri ba da yawaba saiki juya saiki xuba baking powder kisake juya sai ki dora tandarki akan wuta tayi xafi sai ki xuba Mai kadan kadan acikin Ramin saiki saiki xuba qullinki dai dai misali kar ki cika ramin kibar da space kadan sabida wajan juyawa idan qasan yayi brown
- 2
Saiki juya daya side din shima ya soyu saiki sauke xaki it's ci haka ko kici d sugar ko kuma miyar taushe Kota gyada aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Gilani Persian Aloo Mosamma (Chicken and Dried Fruit Stew)
Fateme Persian Kitchen
-

Homemade Aloo Bukhara (Persian Dried Plums)
Fateme Persian Kitchen
-

Coriander Thepla and Black Chickpeas Dry Sabji
Keshma Raichura
-

One-Pan Garlic Herb Chicken, Broccoli & Potatoes
Tiffany Lopez -

Durreshahwar Khan
-

Colourful 3-in-1 Rice with Pepper Stew
Jois1defoodie
-

Healthy tasty crispy wheat flour mathri
Ramaben Joshi
-

Myles Levin
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Cheryl
-

Aunty M
-

Spicy sweet peppers and prawns
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Ota Noruwa Eniola
-

Cook pad logo Carrot macaroni with spinach stew
Khady Dharuna
-

salmaskichen
-

Sabrina Yasmin
-

teemah
-

Jillu Anand
-

Kinjal -

Komal Gujar
-

Kalpana Solanki









Comments