Bakhri with veg sauce

Wanna abincin yan india ne sunayin shi a breakfst suna kuma yi for lunch ma: # it simple buh vry delicious. Try it nd thank mi
Bakhri with veg sauce
Wanna abincin yan india ne sunayin shi a breakfst suna kuma yi for lunch ma: # it simple buh vry delicious. Try it nd thank mi
Steps
- 1
Da farko zaki tankade fulawanki kisa ta atasa mai fadi, kisa gishiri kadan kisa ruwa ki kwaba har yayi dough, sai ki dauko tray kisa dough din fulawanki nan kina murzawa har sai yayi lafe lafe sai ki ajiye agefe haka zakiyi tayi har ki gama, ki dan barbada flour akai kadan
- 2
Ki dauko pan dinki ki shafa mai yaji ko ta ina ki dauki guda kisa ki barshi da wuta kadan ki gasa shi, haka zaki tai har ki gama
- 3
For d veggie, zaki yanka su ki wanke su, kisamu pan dinki kisa mai kadan ki juye yankakkun veggies naki ki barshi zuwa 2mins ya fara soyuwa sai kisa sinadarin dandanonki, ki stri dinsu da kyau ki rufe zuwa 3mins ki sauke.
- 4
Kici da bakhri dinki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Bina Samir Telivala
-

Roasted Acorn Squash and Chicken Stew (AKA Fall in a Pot)
StephieCanCook
-

StephieCanCook
-

Sarvat Hanif
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Christina
-

Kaj15
-

red.queen
-

Homemade Chicken Alfredo with Asparagus
Dan Flynn
-

jglehenbauer
-

Bukang - Abujamom
-

priyanka
-

Neelam Chopra
-

Penko Chicken Cups, Scrambled Egg Salad
Uzma Khan -

Chicken Cocktail Sausage Chilli Fry
Rosalyn John
-

gorangi -

arun gopalakrishnan xnA -

Momyn Areefa -

Nazia Parveen
-

Pan Fried Chicken Breast on a bed of Pepper's and Onion
Jayanthy Asokan




Comments