Kosai da kunun gyada
😁ga dadi ga dadi
Steps
- 1
Ki wanke waken ki kisa su albasa kinika inkin nika sai kisa maggi da gishiri da carry da ajinomoto in kinaso sai ki bubugashi sosai sai ki fara soyawa a mai
- 2
Kunun gyada daman kinada nikekken gyada sai ki diba kisa ruwa ki dama sai ki tace a cikin tukunya kidau ra a wuta sai kisa kayan kanshi irinsu citta sai kisa shinkafa kadan da sugar toh fa kiringa juyawa kar yakama da wuta ko ya taffasa ya kone in yafara nuna sai ki dama fulawa ko akamu da lemon tsami ki kashe wutan sai ki zuba hadin a kai ki juya shikenan
- 3
Inkinji dadin shi ki sani a addu'a
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Peanut noodles with spicy tofu
Myles Levin
-

-/~THEMAZERUNNER~\-
-

Peach Cobbler Milk Bread Donuts
Kelsey Davis
-

Shital Jataniya
-

jenscookingdiary
-

zuzu_cuisine
-

Dan Flynn
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Canadian Bacon and Ranch Pasta
Crock Pot Girl 🤡
-

Fatima Dewa
-

Gulai Telur Ayam & Tomat / Indonesian Chicken Egg & Tomato Curry
Iskan Detia Karina
-

Iskan Detia Karina
-

Aubergine and ratatouille rolls
Uncle Matt's Cookery Lessons
-

carina.morallos -

Oats with fruits Protein Snack
Nagalaxmi -

Aalia Hassan
-

Aalia Hassan
-

Fatima Batool







Comments