Peppered chips
Uhmmm delicious 😋😋😋
Steps
- 1
Kiyi peeling Irish din ki yanka kamar kwabo i.e round as shown in d pic sai ki wanke ki barbade salt acikin Irish din, ki dauraye frying pan ki daura a wuta ki zuba Mai in yai zafi sai ki zuba dankalin in ya soyu sai ki tsane a colander.
- 2
Ki Yi grating attaruhu kiyi slicing onions dinki ki zuba Lil oil a pan ki zuba onions din in ta fara soyuwa sai ki zuba tarugun ki barshi ya soyu ki zuba onga sai ki kawo dankalin ki just ki Dan jujjuya. Zaki iya ci hka ko da rice n stew ko jallof duk dai abun da mutum ke ra'ayi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Beetroot Green Peas Oats Tikki
Rosalyn John
-

Francesco
-

cindybear
-

Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

Supriya Devkar
-

Potol Kofta Curry / Pointed Gourd Kofta Curry
Madhumita Bishnu
-

Ankita Kapil Varshney
-

Super quick low sugar cookies! (With no eggs!)
Bmoorefood🧁
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

skunkmonkey101
-

panda007
-

Ummu Jawad
-

Thomas Guy
-

Ummu Jawad
-

Fary Feroz
-

Meenah's Cuisines
-

Charan Sehgal
-

Geeta Godhiwala
-

Fatima
-

Shinwari karhai #ramadankitayari
Saima Sameer Ali
-

Double chocolate delight cookies 🍫🍪
Kim Maroney
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8303009







Comments