Kunun gyada da shinkafa

mum ashraf's kitchen @cook_16751661
Steps
- 1
Da farko zaki wanke alkama da shinkafa da aya ki bazasu su bushe sanan ki soya gyada ki bushe ta sai akaimiki nika in ankawo saiki tankade. Sannan sai ki zuba ruwa a tukunya daidai saiki dibi cokali uku na garin ki kwabashi
- 2
Sai ki dura a gas ki kunna kina juyashi zakiga yana kauri saiki barshi dai dai kaurin da kikeso saiki sauke ki zuba madara da sugar idan a lokacin zaki sha in ba alokacin ba sai kizuba a flask karkisa sugar sbd zai tsinke inba alokacin za ashaba.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Tomato and Green Chillies Sabji
Keshma Raichura
-

Garima Mayur Mangwani -

Aruna Thapar
-

culinarycubit
-

Madhvi Srivastava
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

bhavna shukla
-

juhibheda -

Chef Tripti Saxena
-

Meemee's Kitchen
-

Madhulina Patra
-

Ruchi Sharma
-

Payel Chakrabarty
-

Rimjhim Agarwal
-

Whole Wheat Banana Walnut Cake
Akum Raj Jamir
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8386879











Comments (2)