Steps
- 1
Ki jajjaga kayan miyanki ki dan tafasa su saiki zuba manja
- 2
Ki soyasu sama sama saiki saka agushinki ki juya saiki saka ruwa dan kadan kamar ludayi daya dan kayan su kara dahuwa
- 3
Saiki kada kwanki kisa mai kadan akasko kizuba kwan inya fara soyuwa saiki dagar gaza shi ya war war gaje saiki zuba akan kayan miyanki
- 4
Saiki zuba maggi kayan kamshi corry ki yan ka alayyahu ki wanke ki zuba ki juya sosai saiki rufe kisa huta kadan kibarta har alayyahun yafuto da ruwa kuma yatsotse saiki sauke ba a bukatar ruwa ajikinta
Similar Recipes
More Recipes
-

Salmon with White Wine Dijon Caper Cream Sauce
Bee Vinitra
-

Smoky sweet potato & black bean chili
Mark Baldwin
-

Easy Weeknight Char Siu (叉烧) pork
Mama Ngai
-

Dabi Arvi ka Salan Lucknowi style (Colocasia curry)
Madhumita Bishnu
-

Vilde!:)
-

Hope Brincat
-

pinal Patel
-

Bethica Das
-

Bina Anjaria
-

LexiiMueller
-

skunkmonkey101
-

Angie
-

Chef Weird Beard
-

Charisse Espinas
-

Boca de Fogo
-

Komal Riasat
-

#CookpadRamadan #Iftarwithhuma
Kehkashan Siddique
-

Prasel
-

Large cheese and spinach stuffed shell pasta
Aleksandra Gondek
-

KAYS CUISINE
-

Prasel
-

Aisha rk
-

Hiroko Liston
-

Saima Sameer Ali
-

Tayyaba Tayyaba




Comments