Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Aya
  2. Cucumber
  3. Kwakwa
  4. Citta kadan
  5. Dabino
  6. Sugar
  7. Kunun aya flavor
  8. Condensed milk(optional)

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu ayarki tayin kunu ki regeta ki cire tsakuwar,ki wanke ta tas,saiki jikata.

  2. 2

    Idan ta jiku saiki zuba cucumber,kwakwa,dabino,citta ki kai a markado miki,saiki tace da abin tace gasara,saiki zuba sugar dinki da condensed milk da flavor saiki zuba a robobi ki saka a fridge ko kuma ki saka kankara yayi sanyi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmau Maikaba
Asmau Maikaba @cook_16090052
on

Comments

Similar Recipes