Sultan Chips
Ina yawan jin sultan chips nace bari yau na gwada kuma wallahi da dadi#Sahurcontest
Sultan Chips
Ina yawan jin sultan chips nace bari yau na gwada kuma wallahi da dadi#Sahurcontest
Steps
- 1
Zaki soya dankalinki amman kar ya soyu gaba daya. Ki ajiye a gefe.
- 2
Zaki jajjaga tattasai biyu da duka tarugu da danyar citta shima ki ajiye a gefe. Dayan tattasan ki yanka
- 3
Zaki yanka albasar da kabeji da tumatur ki ajiye
- 4
Ki fasa kwan ki saka albasa da maggi rabi da kori kadan ki kada ya kadu sosai
- 5
Ki daura kasko tare da man ki soya da albasa. Ki zuba jajjagen ki soya. Ki zuba tumatur din ki juya. Ki saka maggi guda daya. Ki juye kabejin da albasa. Ki juya ki juye kwan ki rufe. Bayan sakanni 30 zuwa minti 1 sai ki zuba dankalin ki jujjuya. Ki qara maggi 2 tare da kurkur din ki juya.
- 6
Ki zuba yankakken tattasan ki juya ki kashe wutar. Sai kisa alaiyaho ki rufe ya turara. Sai ci
- 7
A wuta 'yar kadan zakiyi girkin
Similar Recipes
More Recipes
-

Marie Parkinson
-

Falgooni Mangrola
-

pinal Patel
-

Foxtail Millet Veg. Sushi Rolls - Fusion style
Bethica Das
-

Uzma Syed
-

Chicken and Mushroom Chinese Curry
John Carroll
-

Gluten Free butter Potato Puff Pastry
Dawnann68s
-

Tasty Veg Cooking
-

Chef Weird Beard
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

JazzyJonesy -

MadLucky Mama
-

Poquito Picante Hot Sauce by Boca de Fogo
Boca de Fogo
-

Salman Asif
-

Sangeeta Nagpal
-

rukayya habib
-

Maman Ummyh
-

Masaledar fried Chicken #cookpadramadan
Salman Asif
-

Dipti
-

Shraddha Varshney
-

Dezy’s pastries & kitchen -

Sonalkar's Kitchen
-

Haleema Waxeerie






Comments (2)