Qosai (Akara)
#Ramadan Recipe.
Steps
- 1
A surfa wake a wanke ta, sai a yanka mata albasa, attaruhu, tattasai, akai a markado ta.
- 2
Sai a samu ludayi mai dan girma, a buga qullun ta bugu sosai.
- 3
Sannan a sa gishiri, ajino, da baking powder, asa mata ruwa kadan a juya.
- 4
Sannan a soya. NB: baking powder yana sata tayi laushi sosai, koda qosan ya huce ba zaiyi tauri ba.
Similar Recipes
More Recipes
-

Banana Pineapple Slush - (AllRecipes.com)
Cluelesskitty
-

Garima Mayur Mangwani -

Tina
-

Daxa Parmar
-

Radhika Shaparia
-

ZMA
-

Rachana Sagala
-

Kshama's Kitchen
-

Sudipa Gope
-

Chef Weird Beard
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

JazzyJonesy -

MadLucky Mama
-

Poquito Picante Hot Sauce by Boca de Fogo
Boca de Fogo
-

Palak k pakorhay #IftarContestwithHuma #Cookpadapp
Hina Ibrahim
-

Zilla
-

James
-

Areeba Ahmed
-

VajiHaa AsHraf
-

Sakshi Parwani -

VajiHaa AsHraf
-

aswa_tabeed
-

aswa_tabeed
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8731771











Comments