Steps
- 1
Da farko zaki zuba yeast da sugar dinki a cup,kisa ruwa ki juya ki ajiye a gefe
- 2
Saiki tankade flour dinki ki saka a bowl,ki saka gishiri,baking powder,sugar da veg.oil dinki ki juya saiki juye ruwan yeast dinki ki kwaba harsai kinga ya kwabu.Kwabin ya zama kamar na fanke amma yafi na fanke dan kauri ki bugashi sosai yadda zai tashi.
- 3
Saiki rufeshi ki saka a rana ko guri mai dumi yayi 40-45 min
- 4
Saiki shafa butter a jikin gwangwanayenki ki zuba kullin rabin gwangwani,ko ki saka a Leda kamar alala.Saiki saka a steamer ki jera ki rufe saman da buhu ko Leda kafin ki saka murfi saboda kada gumin murfin ya shiga.
- 5
Ko kuma ki samu tukunya ki zuba ruwa kadan idan ya tafasa ki jera gwangwanayen,shima ki rufe ki barshi kamar 15-20min zakiji kamshi na tashi.
- 6
Sannan idan kin sauke ki sakashi a paper a plate ki barshi ya sha iska kafin ki saka a abinda zaki zuba.Zaki iyaci da miyar taushe,miyar gyada ko kulikuli.
Similar Recipes
More Recipes
-

Guruji Kitchen
-

Alexa
-

Alexa
-

Mital Solanki
-

Crispy & Healthy Oats Gota/ Bhajiya
Sangita Vyas
-

Capsicum-Onion Curry in a Yogurt-Based Red Gravy
Manisha Sampat
-

Sudipa Gope
-

Chef Weird Beard
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

JazzyJonesy -

MadLucky Mama
-

Poquito Picante Hot Sauce by Boca de Fogo
Boca de Fogo
-

aswa_tabeed
-

Mrs Maimuna Liman
-

Nabeelah
-

Sweet And Spices Corner
-

Tayyaba Tayyaba
-

Prerita Shah -

Chkn mince stuffed with cheese
Renu Luq
-

Bacon egg and cheese bagel (or vegetarian)
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈









Comments (2)