Fried Meat Pie
The best you'll ever taste. Ku gwada a kicin d'inku.
Fried Meat Pie
The best you'll ever taste. Ku gwada a kicin d'inku.
Steps
- 1
Zaki zuba flour da gishiri kadan a bowl,ki kawo butter kiyi mixing har sai ya zama kamar bread crumbs.
- 2
Ki zuba ruwan sanyi 1/3 na cup,kiyi mixing,daga nan sai kiyi kneading sosai ya hade jikinshi.
- 3
Ki barshi na 'yan mintuna yayi resting.
- 4
Sai ki dauko ki dinga flatening da rolling pin akan chopping board iya kaurin da kike so.Already na gama had'a filling d'ina,after na had'a komai ina kad'a 2tbsp flour da ruwa in zuba a filling in barshi for 1min na jujjuya ya had'e jikinshi.
- 5
Sai ki dauko bowl madaidaici ki yanka bakin bowl din zai baki circle shape.
- 6
Ki zuba filling dinki d'an daidai a tsakiya sai ki rufe ki saka fork ki manne ko kiyi amfani da meatpie cutter.
- 7
Sai ki shafa qwai a kan meatpies d'in da kitchen brush,a soya a mai.
- 8
Aci da kunun aya me sanyi ko zobo😋😋.
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Yesha recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Muniswari.G
-

Monika Jain
-

Muniswari.G
-

Dave Vishakha
-

Garima Mayur Mangwani -

Grill-Master
-

Spinach Lasagna Rolls* vegetarian *
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

Tristan dyet
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Chef Uwani.
-

Humaira Saleem
-

Chef Uwani.
-

Healthy Hara steam charcoal chicken🐔
aneeqA Saleem
-

Halymatu
-

Spinach Lasagna Rolls* vegetarian *
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Tanzila's recipes
-

Halymatu
-

Anonymous Chef
-

Remaining alu keema salan k box patties
Abiha Mano Mano








Comments