Steps
- 1
Zaki tankade flour da baking powder ki zuwasu atare da gishirinki a rubber
- 2
Zaki jika yeast dinki da ruwa mai dumi.sai kina zubawa a rubber flour ki na jiyawa kwabin yayi kamar na puffpuff.
- 3
Sannan ki rufeshi kisa a guri mai dumi ya tashi.bayan ya tashi saiki dauko toaster dinki ki share shi da man gyada Dan kartai kamu ko butter saikina diban adin kinasawa a gidagidan toaster din saiki rufe ki kuna ta gasu. Inta gasu saiki cireta ki ajiye aka zakitai harta Kare.
- 4
Ki dauko turminki kisa kullin da garin citta da maggi da Dan barkono inkinaso kita dakawa harta zama gari.
- 5
Saiki daura man gyada a wuta intai zafi kisa albasa ya siyo saiki sauki ta ki barbada kulin kan gurasar saikisa mai shikenan.
- 6
Aci lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Radhika Shaparia
-

Soumini Bhattacherjee
-

Bethica Das
-

Foram C. Virani
-

Garima Mayur Mangwani -

Kulsoom Bukhari
-

Rachana Sagala
-

Aruna Thapar
-

Grill-Master
-

Spinach Lasagna Rolls* vegetarian *
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

Tristan dyet
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Ila Palan
-

Ume Habiba
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

ZUM's Kitchen
-

Mrs MD cuisine
-

Prasel
-

ZUM's Kitchen
-

Maryam -

Mrs MD cuisine









Comments