Farfesun kaza

Mrs Usman @cook_16082018
Cooking Instructions
- 1
Farko xki wanke kazarki sosai,saiki xuba atukunya kidaura awuta,saiki ynka albasa kixuba kigurza ginger ko ki daka kisaka sauran mgii d kayan qamshin dakke dashi
- 2
Saiki samu attaruhunki da tafarnuwa ki jajjaga kixuba saiki rufe har yadahu saikici da duk mikkeso.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
Chicken pepper soup Chicken pepper soup
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan.Aroma ZUM's Kitchen -
White rice & stew with Farfesun Banda White rice & stew with Farfesun Banda
Made for Sahur #1post1hope Mom mufeedah -
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8833250
Comments