Sinasir da waina
Mum Abdllh's kitchen # 1post1hope
Steps
- 1
A wanke shinkafan tuwo sai a dafa ta dafawan nan ba sosai ba sai a hada da wacce aka wanke a xuba yeast kolo daya asa danyar Citta sai a markada yayi laushi.
- 2
Bayan kin markada saiki kuma xuba wani yeast din cokali daya da sugar saiki juya kisa a rana inba rana sai kisa a oven
- 3
Bayan ya tashi saiki sa gishiri da baking powder saiki tankade fulawa ki xuba ki juya sosai, saiki fasa kwai ki xuba ki juya.
- 4
Saiki fara suya, xaki samu non-stick ki sa mai kadan saiki xuba kullin saiki rufe in yayi saiki cire saikisa wani ahaka harki gama.
- 5
Itama wainan sai a Daura randa axuba mai in yayi xafi sai axuba intayi sai a juya har a gama.
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

Chicken Spaghetti with Bacon, spinach, tomato, & mushrooms
Jessica Johnson
-

Leelumae
-

Bacon Split Pea Soup (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Chef Mommy Nessa
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Dipali Amin
-

shalimba
-

hoor javeid khan
-

HABIBA AHMAD RUFAI
-

K✨mag Kitchen
-

Sumy's delicious
-

Amber maqbool
-

mrs gentle -

HABIBA AHMAD RUFAI
-

jatin






Comments