Dambun shinkafa

Ina son dambu musamman yaji mai da gyaɗa,its my favorite dish.
Dambun shinkafa
Ina son dambu musamman yaji mai da gyaɗa,its my favorite dish.
Steps
- 1
Ki bada shinkafa a ɓarzo maki.
- 2
Idan an kawo ki tankaɗe da rariyan laushi sannan ki wanke.
- 3
Ki juyeta a colender ki zuba ruwa a ƙasan tukunya sannan ki ɗora colender ɗinki kisa leda ki rufe tsakin ki kuma ɗora mufi ki rufe tukunyar kiyi steaming ɗinsa in yayi half done saiki sauke.
- 4
Ki juye cikin container kisa taruhu da kikai gretng, albasa, carrot, peas, zogala, gyaɗar ƙamshi, gyadar miya, tafannuwa sai spices.
- 5
Ki yayyafa ruwa da oil ki yanka nama ki zuba sai ki juya kar ya dunƙule yay wara².
- 6
Saiki sake juyewa a colender ki maida kan tukunya ki kuma steaming, da kinji ƙamshinsa ya fara cika hanci saiki sauke yayi.
- 7
Zaki kwashe ki zuba a plate ki zuba soyayyan mai ki kewayeshi da egg, cocumber,albasa da tomato.
- 8
Ana iya sa yaji ko bama aci ko kuma aci ahaka.
Similar Recipes
More Recipes
-

Passion Fruit -coconut icecream
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Nutan Shah
-

Bethica Das
-

Slow Cooker Shredded Beef Sandwiches
cindybear
-

Rita Talukdar Adak
-

Uzma Syed
-

Coconut Laddu (For Festive Celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Swati Sheth
-

🥒 Easy & Delicious Zucchini Curry | Quick Healthy Recipe
Krishna Biswas
-

Paneer Burfi (For RakshaBandhan)
Navnita Jaiswal
-

Brandy T.
-

Christina
-

So Yummy
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Nora Perry
-

Khadijah ibrahim -

Sunita Shah
-

Geeta Rani Sharma
-

Susan Silva(l.e.o Models)
-

Suman Dhaka
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Simi wadhwa -

jyoti sikka
-

Sumera Khan
-

Farha sultana




Comments