Steps
- 1
Da Farko za a sami bowl mai tsafta a zuba flour da baking powder, butter,maggi ayi mixing dinsu waje sannan a saka ruwa a kwaba amma kwabin da kauri sannan Ya kwabu Sosai sai a saka a fridge yayi kamar minti 30.
- 2
Za a dauki nama a wanke shi sannan a saka akan wuta a saka Albasa da spices da curry sannan a rufe a barshi ya dahu Sosai. Bayan ya dahu Sai a dauko turmi a zuba naman a ciki a daka Sosai har ya daku, Sai a dauko Albasa da attaruhu shima a daka su Sai a zuba akan naman.
- 3
A dauko Dankali a fereye sannan a yanka shi kanana sannan carrot shima ayi masa kamar Dankali sai a daura a wuta a dafa su bayan sun dahu Sai a tace, sannan a dafa kwai.
- 4
A daura Mai a wuta kamar rabin ludayi Sai a zuba Albasa ciki tadan fara soyuwa kadan sai a dauko nama a zuba a ciki a juya sannan a dauko Albasa da attaruhu a zuba akai, Sai a zuba Dankali da carrot a ciki sai a zuba Maggi, curry a jujjuya Sai a zuba ruwa kadan sai a rufe yayi kamar minti biyar amma zan a rage wuta. Idan lokacin ya cika Sai a kashe sannan a dauko Kwan da aka dafa a yanynka sai a zuba a cikin hadin a juya.
- 5
Sai a dauko flour da aka kwaba a murza ta tayi fadi Sosai sai a yanka yadda ake so sannan a dauko hadin da akayi na nama ana zubawa a tsakiyar Sai a nado gefen (a kwaba fulawa da Dan kauri ko a kada kwai) a saka a gefen da aka nada (Sabida su hade jikin su kar azo suya ya bude) sai a dinga matsewa da fork
- 6
Za zuba mai a wuta da Dan yawa a saka Albasa idan yayi Zafi Sai a dinga zuba meat pie din a ciki ana soyuwa, idan ya soyu zaiyi golden color (a saka wuta kadan don cikin sa ya dahu). Ana ci da juice ko da tea.
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Janet Arthur Farmer
-

King-Crimson
-

Teresa Adams -

Broiled fresh garlic parm tomatoes
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

kanisuroll
-

Martie Linde
-

Asiyah Naveed Roghay
-

Suvas Shah
-

Rafia Saeed Abjmom16
-

Jollof spaghetti,diced beef and vegetable
Ifeoma Obianagha
-

Sunita Maheshwari
-

Chidinma iheaka -

Shehla Tanveer
-

Homemade Khasta Chicken Kachori
Kiswa Malik
-

Aleena Suheb Shariff








Comments