Soyayyen dankalin turawa da kayan lambu

Soyayyan dankalin turawa da kabeji cocumber da akwai
Soyayyen dankalin turawa da kayan lambu
Soyayyan dankalin turawa da kabeji cocumber da akwai
Steps
- 1
Kifire dankali ki yankasa tsai tsaye kitafasa wurin tafasa kisaka gishiri kadan idan yayi kitsanesa kibarsa Nan ya debe ruwa ki aza man soya kifara soyashi Idan yayi kitsanesa ki aje agefe.
- 2
Sai kisaka mai a kwanon suya ki kada kwai kisaka Maggi aciki sai ki soya amma ba masan kwai zakiyiba ki motsashi domin kamar yadda kiga hoton girkina sai ki kwashe gefe ki aje ki jajjaga tarugu tattasai albasa kizuba mai a kwanon suya kisa albasa yafara dan soyuwa Sai kisaka jajjagen aciki kina motsawa kadan kadan sai kizuba specie's dinki aciki wato maggi da curry ciki idan ya soyu kirage wuta kadan.
- 3
Kin yanka kabeji dinki da cucumber agefe sai ki wanki ki tsane ruwan kikawoshi kisaka acikin soyayyen jajjagen ki sai kidan kara wuta kadan saikiyita juyawa har sai kabeji yadanyi laushi kadan.
- 4
Sai kidauko dankalinki da kika soya kisaka shi shima aciki sai ki hadesu guri daya kijuya kidan rage wuta kibarsa yadan game jiki sai zuba a faranti ko kula aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Brad's Strawberry and White Chocolate Blondies
wingmaster835
-

Bhavnaben Adhiya
-

Date Kachi (Persian Date Porridge)
Fateme Persian Kitchen
-

Kulsoom Bukhari
-

Persian Saj Flatbread with Scallion Greens
Fateme Persian Kitchen
-

Dolmeh Barg (Persian Stuffed Grape Leaves)
Fateme Persian Kitchen
-

Nikita Singhal
-

Quick Classic Rice Krispie Treats
Mad Cook
-

Padmini Venkatesan
-

Francesco
-

Brandy T.
-

CoolJewel
-

Brandy T.
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Leelumae
-

Areeba Masroor
-

Fozia Karim
-

Njeri Mwangi -

Sumera Khan
-

Apple & Apricot Cream Cheese Bake
Hiroko Liston
-

Arati Rout -

Aisha Imran Karwa
-

A Foodie Haven
-

Gurpreet Kaur
-

Leiselle Donald




Comments