Steps
- 1
Ki yanka namanki kanana ki gyara shi saiki saka attaruhu kadan ki yanka albasa kisa maggi kayan kamshi ki sulala su
- 2
In ya tsotse ruwan yayi laushi
- 3
Daiki zuba kabeji karas dinki da mai kadan kijuya sosai ki rufe zai dan futo da ruwa bayan 5mn saiki sauke
- 4
Kiyi kwabin donot dinki fulawa his sugar kadan kirufeshi bayan 1hr ki bude ki murzashi yayi fadi saki futar da shaf din rayul mai zagaye kenan
- 5
Saiki zuba kayan hadinki a tsakiya
- 6
Saiki dinga tattaro gefen kina hadawa
- 7
Inki gama tatrarewa saiki sska afulawa kijuyasji saiki cire ki samu muciyar murjinki ki kara murzashi ahankali saiki soya amai huta kadan zaki bashi danya soyu sosai
- 8
Done
Similar Recipes
More Recipes
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Healthy delicious majedar vermicelli dry fruits kheer
Ramaben Joshi
-

Salmon in Honey Glaze with Lemon
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Radek Bumbálek
-

Radek Bumbálek
-

chef Nidhi Bole
-

Swati Sheth
-

Golden yolk chicken pasta, no cream (49g protein)
Studio Shoki
-

Christina
-

Layla (lulu)
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheryl
-

Quick corn and potato fritters (one batter)😊
tanveer sayed
-

Stir Fry Veggies With Carrot Rice and Chicken
Mulunga Alukwe
-

Rekha Unni
-

sofaridabad official
-

amandeep
-

Stuffed masala karela / bittergourd
jyoti prasad
-

Aisha Hamidu
-

Deepa Khurana
-

Halima Zakariyya

















Comments