Steps
- 1
A debo wake sai adan zuba mishi ruwa, sai a sirfashi a turmi. Sai a wanke shi sosai domin fitar da dusar shi. Idan ya wanku sosai, sai a yanka albasa da kuma attaruhu ko tattasai, sai a markada a blender ko kuma akai markade.idan ya markadu sai a bugashi kadan, sai a zuba maggi, salt kadan da kuma kwai guda domin ya qara mishi kyau da laushi. Idan da kauri qullin xa'a dan qara ruwa kadan. A qara bugashi yayi kyau. Sai a dora mai a wuta a soya shi, amma ba' acika wuta saboda kada yayi danye.
- 2
A jiqa gero ya kwana a jiqe, sai a wanke shi akai markade da safe, sai a tace da rariya amma bamai laushi ba, idan gasarar ta kwanta a sai a tace ruwan da yayo sama.Dama an jiqa tsamiya, sai a dora ruwan zafi, idan ya tafasa sai a zuba wannan gasarar amma xa'a rabata gida biyu sabida xa'a yiwa kunun gasara, ana juyawa a hankali sai a tata ruwan Tsamiyar madai daici akan wannan kunun saboda kada ya tsinke, sai a juyashi ya hade jikinsa, sai a barshi yasha iska daganan sai a masa gasara
- 3
Sai a zuba sugar yadda ake buqata. NB! Yanxu saboda cututtuka shiyasa ba a cika surfa gero ba, saboda fibre din nada amfani ga jikinmu.
Similar Recipes
More Recipes
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Vedangi Kokate
-

Meme
-

Uzma Syed
-

Monika Jain
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Sanuber Ashrafi
-

JLitRN
-

Cindy C.R.
-

Kittycathugs
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Valarie Muthoni
-

Fiery Roasted Habanero Salsa (HOT! 🌶)
Boca de Fogo
-

salma bako
-

Uft
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

Husseina Nazir
-

Thelma Eghe-Ogbodu
-

Dees deserts














Comments (3)