Share

Ingredients

  1. Slicesbread
  2. 1sardine
  3. Lettuce
  4. Tumator,cocumber
  5. Mayonnaise
  6. Butter

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu bowl karami ki zuba sardine dinki aciki saiki dakko yakkaken lettuce dinki ki zuba Kisa mayonnaise kadan aciki saiki juya su sosai su hade,ki dakko butter ki shafa ajikin breads din saiki zuba hadin sardin din aciki kisa slice tumatur saiki dakko wani bread ki shafa butter saiki kara zuba hadin sardine din ki dora akan waccen na farkon saiki saka cocumber akai saiki dakko wani bread din shima ki shafa butter saiki dora akai haka zakiyi har kigama saiki yanka shape din da kikeso 😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
on
kano sater
Chef 👩‍🍳
Read more

Comments

Similar Recipes