Meat pie

Making meat pie is simplest thing to make,and when I'm kneeding it I feel excited because its very soft and its delicious.
Meat pie
Making meat pie is simplest thing to make,and when I'm kneeding it I feel excited because its very soft and its delicious.
Steps
- 1
Zaki samu flour dinki,ki tankade amma preferably amfisan kisata a fridge tayi sanyi,sai ki samu gishiri kadan ki tankade shi,kisa maggi cube,sai saka baking powder kadan don ya tashi,Sai kisaka butter,ki fara kneeding dinshi,sai butter din yabi jikin flour din,sai ki samu ruwa mai sanyi ki zuba sai ki cigaba da kneedin har sai hade kanshi,sai ki cura kisa a Leda ki rufe.
- 2
Yadda zakiyi filling dinki,ki samu potatoes ki peeling dinshi saiki yankashi kanana,shima carrot haka,saiki hada ki tafasa su ki tace,saiki dakko minced meat dinki ki wanke kisa mai kadan a frying pan kina soyashi,zakiga ruwa ya taru in ya dahu saiki tace shi,ki dakko albasa ki yanka,ki daka attaruhu da garlic ki ajje guri daya,sai ki sa mai a frying pan ki zuba albasa ki soya sai ki zuba minced meat dinki shima,saiki zuba attaruhu da garlic da seasoning zaki iya sa curry kina juyawa har su soyu
- 3
Sai ki ajiye a gefe ya huce,Sai ki dakko dough dinki kina daukan curi daya kina murzawa yayi fadi saiki debo fillings dinki kina zubawa cikin dough din sai kiyi folding kisa flour da Dan ruwa ki kwaba yayi kauri kafin kiyi folding saiki shafa a karshen saiki folding kisa fork ki danne karshen or u can use meat pie folder wani rubber ne mai shape din meat pie saiki sa dough din a aciki ki zuba fillings dinki saiki rufe ki danna zai yanke karshen ya baki shape mai kyau.
- 4
In kin gama zubawa,saiki samu egg white dinki ki shafa a bayan most especially in zakiyi baking buh tunda frying zamuyi no need,saiki Dora mai a frying pan yayi zafi kina saka meat pie din har ya soyu.amma ki rage wuta karya none.zaki iya hadashi da ketchup kiciki,its yummy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Easy Beef Stroganoff in the Slow Cooker
Boca de Fogo
-

Jay Jimenez
-

Juicy Lucy a Minnesota specialty!
Jay Jimenez
-

Christina
-

Areeba Masroor
-

seeyamas Kitchen -

Areeba Masroor
-

Hauwa Musa
-

Tasneem Khan
-

Hiroko Liston
-

Akriti Sharma
-

Fried white of eggs toast sandwich with white cheese 🥪
🥯🥯🍭🍭 Tsukiko 🍣🍣🍕🍕
-

Mango kulfi without condensed milk and without cream
Fatima Mustafa












Comments (2)